
Shin Najeriya ta dakatar da ‘yarjejeniyar ma’adinai’ da Amurka bayan hana biza?
Wani ma’abocin amfani da shafin Facebook ya yi ikirarin cewa Najeriya ta mayar da martani ne kan takunkumin da Amurka ta kakaba mata a baya bayan nan ta hanyar dakatar da yarjejeniyar ma’adinai da ake zargin kasashen biyu. A cikin wani faifan bidiyo na …